

Babbar kotun jaha mai lamba 4 karkashin jagorancin mai sharia Usman Na abba ta dakatar da shugaban jam’iyyar APC na kasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje daga...
Yanzu haka babbar kotun jihar Kano mai lamba 4 ta zauna domin fara sauraron wata sharia wadda gwamnatin kano ta shigar. Gwamnatin jihar kano dai ta...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce, har yanzu bata samu wani korafin kisan kai a unguwar Dala ba. Mai Magana da yawu rundunar SP Abdullahi...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya ayyana ranar 7 ga watan Afrilu a matsayin ranar ‘yan sanda ta ƙasa. Shugaba Tinubu, wanda mataimakin shugaban kasa, Kashim...
Wani mamakon ruwan sama da aka tafka a yankin Igbonna da ke karamar hukumar Oyun ta jihar Kwara ya yi awon gaba da fiye da gidaje...
Jam’iyyar APC mai mulki ta mazaɓar Ganduje da ke ƙaramar hukumar Dawakin Tofa, a jihar Kano, ta dakatar da shugabanta na ƙasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bayer Leverkusen ta zama zakarar gasar Bundesliga ta shekarar 2023/2024 bayan sa suka samu nasara kan Weder Bremen da ci 5-0. Hakan...
Wata babbar kotun tarayya da ke birnin Laoas, ta yanke wa Idris Olanrewaju Okuneye wanda aka fi sani da Bobrisky hukuncin dauri a gidan gyaran hali...
Babbar kotu da ke Ikeja a jihar Lagos da ke ta bayar da belin tsohon gwamnan babban bankin CBN, Godwin Emefiele Alkalin kotun Mai shari’a Rahman...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci al’umma da su yi amfani da wannan lokaci na bikin Sallah wajen yi wa jiha da ma ƙasar nan addu’ar...