

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta ce, ta shirye-shiryen gurfanar da Murja Ibrahim Kunya a gaban kotu bayan da ta sake cafke...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce za ta mayar wa iyayen daliban makarantar Fityatul Qur’anil Murattal, da ke unguwar Dukawuya kudaden da suka kashe na Alluna da...
Kungiyar nan mai zaman kanta, mai rajin bunƙasa harkokin Fasahar sadarwa ta Smartclicks Teach-Wellness, ta buƙaci dukkan masu ruwa da tsaki da su bayar da fifiko...
Yayin da ake ci gaba da fuskantar matsalolin ɗumamar yanayi a duniya, kamfanin bunƙasa harkokin Noma na Tourba, ya gudanar da taron masu ruwa da tsaki...
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin farfado da masana’antu da ke fama da matsalolin neman durkushewa ta hanyar tallafa wa masna’antun da ake da su tare...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano PCACC, ta sha alwashin yin yaki da masu aikata dabi’un cin hanci da rashawa har ma...
Majalisar dokokin Kano ta yi watsi da rahoton da kwamitinta na harkokin addinai ya gabatar kan sunayen mutanen da Gwamna Abba Kabir Yusif ya tura mata...
Gwamnatin tarayya, ta musanta cewa, turmutsutsun da yayi sanadiyyar hallaka mutane da kuma raunata wasu da dama na da alaka da salon mulkin shugaba Bola Ahmed...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya, ta ce, mutanen da suka rasa ransu a turmutsutsun da aka samu a jihar Anambra da birnin tarayya Abuja ya kai mutum...
Kungiyar tallafa wa marayu da marasa karfi ta Alkhairi Orphanage And Human Development AOWD, ta jaddada kudurinta na magance cin zarafin ‘ya’ya Mata da Kananan Yara....