Freedom Radio Nigeria
A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan kwanan watan Lahadin nan data gabata wato 19 ga watan Yuni, wadda ita ce ranar...
Ɗan majalisar dokokin Kano mai wakiltar ƙaramar hukumar Ƙiru Kabiru Hassan Dashi ya zama sabon mataimakin shugaban majalisar dokoki. Hakan ya biyo bayan ajiye muƙamin da...