Freedom Radio Nigeria
Majalisar dokokin jihar Kano, ta amincewa gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ciyo bashin naira biliyan goma. Kuɗaɗen da za a ciyo bashin, za a yi...
Shirin na wannan rana yayi duba ne ga makomar arewa ta fuskar shugabanci, tsaro da lalacewar tarbiyyar matasa. Baƙin namu sun haɗa da Comrade Saddad Usman...