Mai baiwa shugaban ƙasa shawara kan manyan ayyuka na musamman ya ƙaddamar da takarar Gwamnan jihar Jigawa a shekarar 2023 a ƙarƙashin jam’iyar APC. Injiniya Ahmad...
Tsohon shugaban majalisar dokokin na jihar Kano kuma shugaban fansho na majalisar tarayya Kabiru Alhassan Rurum ya sanar da ficewa daga jami’iyyar APC. Rurum ya bayyana...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sauya sunan rukunin gidajen unguwar Jaba a ƙaramar hukumar Ungogo zuwa New Enugu City. Gwamnan ya bayyana hakan ne...
Yunkurin Manchester United na zuwa kofin zakarun turai na ci gaba da samun cikas, sakamakon rashin nasara a hannun Brighton da ci 4-0. Manchester United dai...