

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars tayi rashin nasara a hannun Gombe United da ci daya da nema a gasar Firimiya ta kasa da suka fafata....
Gwamnatin kasar Saudiyya ta tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan. Shafin Haramain Sharifai mai kula da masallatai biyu masu alfarma ne ya wallafa hakan a yau...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, cinkoson dalibai a makarantu ya sanya aka ta fito da tsarin yin azuzuwa masu hawa biyu zuwa uku. Shugaban hukumar kula...
bar Kotun tarayya da ke Kano ta bada umarnin a cire Naira dubu ɗari uku da aka samu a asusun banki na mai magana da yawun...
Ƙungiyar masu kwasar bahaya a Kano mai taken “Gidan Kowa da Akwai” za ta samar da sababbin dabarun aikin kwasar masai a Kano. Shugaban ƙungiyar Alhaji...
Tsohon shugaban hukumar karɓar ƙorafi da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimin Gado ya ce, yana zargin gwamna Ganduje da...