Ƙungiyar masu kwasar bahaya a Kano mai taken “Gidan Kowa da Akwai” za ta samar da sababbin dabarun aikin kwasar masai a Kano. Shugaban ƙungiyar Alhaji...
Tsohon shugaban hukumar karɓar ƙorafi da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimin Gado ya ce, yana zargin gwamna Ganduje da...
A ranar Laraba mai zuwa ne jagoran ɗarikar Kwankwasiyya zai fice daga jam’iyyar PDP zuwa NNPP. Wata majiya mai ƙarfi daga jam’iyyar PDP ta tabbatarwa da...
Da tsakar daren ranar Lahadi ne jami’an ‘yan sanda suka durfafi gidan tsohon shugaban hukumar karbar korafi da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar...
Al’ummar kauyukan Gidan Guda, Rugar Kuyan, Galadimawa da Kafin Agur, sun koka kan yadda suka ce sun wayi gari da ganin wasu ma’aikata suna aune musu...
Masanin siyasa kuma mai sharhi kan al’amuran yau da kullum Dakta Sa’idu Ahmad Dukawa ya ce, zaɓen shugabannin jam’iyyar APC da aka yi a baya-bayan nan...
Kotun tafi da gidanka kan tsaftar muhalli ta yankewa shugabannin kasuwar ƴan kaba tarar Naira dubu ɗari biyu. Da safiyar ranar Asabar ne kotun wadda ke...