Ƙungiyar wanzar da zaman lafiya ta da tabbatar da dimokradiyya ta kasa wato Democratic Action Group ta ce rashin tsaro ya jefa ɗumbin mata cikin damuwa...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya buƙaci ƴan kasuwa da su ci gaba da riƙe martabar jihar ta fannin kasuwanci da ta shahara...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta ginawa ɗaliban jami’ar Bayero gadar sama da za su riƙa tsallakawa domin rage yawan samun haɗarurruka yayin tsallaka titi. Ministan...
‘Yar wasa lamba daya ta duniya, Ashleigh Bartey ta ce tayi ritaya daga buga wasan kwallon Tennis. Bartey ta bayyana haka ne kwatsam ba tare da...