Biyo bayan nasarar da Manchester United tayi a kan Tottenham da ci 3-2 a ranar Asabar 12 ga Maris din 2022. Kungiyar ta kafa sabon tarihi...
Dan wasan gaba na Manchester United da kasar Portugal Cristiano Ronaldo, ya zura kwallaye uku a wasan da tawagarsa tayi nasara da ci 3-2 a hannun...