Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Manchester United ta kafa sabon tarihi a gasar Firimiya

Published

on

Biyo bayan nasarar da Manchester United tayi a kan Tottenham da ci 3-2 a ranar Asabar 12 ga Maris din 2022.

Kungiyar ta kafa sabon tarihi a gasar Firimiya da ke kasar Ingila.

Manchester United tayi nasarar wasanni 400 jumulla a filin wasanta na Old Trafford a gasar ta firimiya.

Jumulla dai a filin Old Trafford Manchester United ta buga wasanni 572, kuma tayi nasara a wasa 400 da kuma canjaras a wasa 108 har mada rashin nasara a wasa 64 da ta fafata a gasar ta Firmiya baki daya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!