Kungiyar kwallon kafa ta Athletico Madrid daga kasar Spain da Manchester United sun tashi wasa 1-1 a gasar cin kofin zakarun turai Champions League Gumurzu tsakanin...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya zaɓi Sanata Muhammad Hassan Nasiha a matsayin sabon mataimakinsa, tare da miƙa shi gaban majalisar dokoki. Hakan ya biyo bayan...
Majalisar dokokin jihar Zamfara ya tsige mataimakin gwamnan jihar Mahdi Aliyu Gusau. Gidan talabijin na channel rawaito cewa an tsige mataimakin gwamnan a zaman majalisar na...
Hukumar Fansho ta jihar Kano ta ce, tana sane da yadda ake zaftarewa kowanne dan fansho kudinsa a ƙarshen kowanne wata. Shugaban hukumar Alhaji Sani Dawaki...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars na rasa kusan Naira miliyan talatin da shida sakamakon rashin buga wasa a gida a kakar wasa ta shekarar 2020/2021....