An dakatar da ‘Yar wasan Najeriyar da ta samu lambar azurfa a shekarar 2008, Blessing Okagbare a ranar Juma’a 18 ga Fabrairu 2022 hukuncin shekaru 10....
Ƙungiyar malaman kwalejin kimiyya ta ASUP ta ce, jihar Kano ta zama koma baya a fagen ilimin kimiyya da fasaha. Mai magana da yawun ƙungiyar Abdullahi...
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona daga kasar Spain, tayi kunnan doki daya da daya da tawagar Napoli ta kasar Italiya a gasar Europa League. Fafatawar dai...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta kasa NFF Amaju Pinnick ya ce ya nada tabbaci tawagar Super Eagles ka iya buga gasar cin kofin duniya ta shekarar...