Yau ne ake sa ran Malam Abduljabbar zai fara kare kansa bisa tuhumar da ake masa. Babbar kotun Shari’ar musulunci mai zamanta a ƙofar kudu ƙarƙashin...
A gobe Alhamis ne shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai bar Najeriya zuwa ƙasar Ethiopia wato (Habasha) domin yin wata ziyarar kwanaki huɗu a birnin Addis Ababa...
Kotun majistiri mai lamba 58 ta ɗage zamanta na gobe Alhamis 3 ga watan Fabrairu a kan zargin da ƴansanda ke yiwa tsohon Kwamishinan Ayyuka Injiniya...