Shirin Kowane Gauta kuke saurare tare da Adam Suleiman 21-01-2022
Gwamnatin jihar Kano ta rufe makarantar Nobel Kids wadda marigayiya Hanifa ke yi, yarinyar da masu garkuwa da mutane suka sace tare da kashe ta anan...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta samu nasarar kama wani malamin makaranta da ake zargi da sace wata yarinyar nan mai suna Hanifa ƴar shekara biyar....