Uban jam’iyyar APC na ƙasa Asiwaju Bola Tinubu ya ce, yaje wajen shugaba Buhari ne domin ya sanar da shi cewa zai tsaya takara a shekarar...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke nan Kano ta dakatar da dukkan jarrabawar da ɗalibai za su rubuta a yau, da kuma wadda za a rubuta...
Yajin aikin matuƙa babura masu ƙafa uku da aka fi sani da Adaidai sahu a Kano ya buɗe ƙofar cin kasuwar masu motocin ƙurƙura. Tun bayan...
Ɗaruruwan fasinjoji a Kano na ci gaba da yin tattaki tun daga safiyar yau Litinin, sakamakon yajin aikin direbobin babur mai ƙafa uku. Fasinjojin dai sun...
Wani lauya me zaman kansa anan Kano ya ce, hukuncin da hukumar KAROTA ta yi ga matuƙa baburan a daidaita sahu na biyan kudin haraji duk...
Hukumar KAROTA a jihar Kano ta ce, rashin zirga-zirgar babura masu ƙafa a kan titinan Kano ya sanya ana yin tuƙi cikin bin doka. Shugaban hukumar...
Gidan Rediyon Manoma na Duniya wato Farm Radio International ya shawarci al’umma da su karɓi rigakafin Covid-19 domin taƙaita yaɗuwar ta Gidan Radiyon na yin gargaɗin...
Gidan Rediyon Manoma na Duniya wato Farm Radio International tare da haɗin gwiwar Freedom Radio da sauran gidajen Rediyoyi daban -daban sun gargaɗi al’umma da su...