A shirin na wannan ranar, an yin duba ne ga makomar al’ummar Najeriya ta fuskar zamantakewa da sha’anin mulki a wannan sabuwar shekarar 2022.
Salisu Baffayo ne ya tattauna da Farfesa Sani Lawal Malumfashi, malami a sashin nazarin kimiyya halayyar dan Adam a Jami’ar Bayero.
You must be logged in to post a comment Login