Sarkin Ban Kano Alhaji Mukhtar Adnan ya rasu. Rahotanni daga iyalan Marigayin sun bayyana cewa ya rasu da safiyar yau Juma’a bayan wata gajeriyar rashin lafiya....
Mahawarar cikin jam’iyyar APC a Kano tare da Iliyasu Ƙoƙi daga tsagin Gwamna da Auwalu Bala Makwarari daga tsagin Shekarau 02 -12-2021.
Ku saurari shirin Kowane Gauta domin jin yadda siyasar Kano da ma Najeriya baki daya ke ci gaba da wakana a wannan lokacin.
Ku saurari shirin Inda Ranka da ya kunshi batutuwan al’ajabi da nishadantarwa da fadakarwa tare da ilimantarwa.
A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan sabuwar dokar hukumar kula da yawon bude ido ta jihar Kano wato Tourism Board. Bakon da...
A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne game da ranar yaƙi da cuta mai karya garkuwar jiki ta duniya da ta ke kasancewa 1...