Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan ranar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki ta duniya

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne game da ranar yaƙi da cuta mai karya garkuwar jiki ta duniya da ta ke kasancewa 1 ga watan Disambar kowace shekara.

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya tattauna da Dr. Nura Abubakar, shugaban da ke kula da dukkanin shirye-shiryen da suka shafi cuta mai karya garkuwar jiki a jihar Kano karkashin hukumar yaƙi da ita cutar mai karya garkuwar jiki wato Kano State Agency for the control of Aids.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!