

Majalisar dokokin jihar Kano, ta ce kafin ƙarshen shekarar 2021 za ta kammala aiki kan kasafin baɗi da Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar mata....
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2022 da ya kai naira biliyan 196 Gwamnan ya gabatar da kasafin ne a...
Haɗakar ƙungiyoyin manyan ma’aikatan jami’o’ i SSANU da na ma’aikatan jami’o’i da ba malamai ba ta ƙasa NASU sun yi barazanar tsunduma yajin aikin makwanni biyu....
Gwamna Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya zauna a zauren majalisar dokokin Kano domin gabatar da kasafin kuɗin 2022. Gwamnan ya isa majalisar tare da rakiyar...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA za ta kafa cibiyoyin gyaran hali da tarbiyya guda shida a shiyyoyin siyasa na ƙasar nan. Shugaban...
Shugaban ƙasa Muhammadu ya isa birnin Makka na ƙasar Saudiyya domin gudanar da ibadar Umrah. Shugaban na tare da tawagar sa, sun sauka a filin jirgin...
Gwamnatin tarayya ta ce kimanin kamfanonin gwamnati 234 ne aka yi wa kwaskwarima ta hanyar mayar da su masu zaman kansu da kuma kasuwanci. Babban daraktan...
Farashin Bitcoin ya sake fadowa tare da shafe daruruwan miliyoyi kudaden daga kasuwannin cryptocurrency. Lamarin dai ya jefa mafi yawancin ‘yan kasuwar Bitcoin din cikin firgici....
Farashin Bitcoin ya sake fadowa tare da shafe daruruwan miliyoyi kudaden daga kasuwannin cryptocurrency. Lamarin dai ya jefa mafi yawancin ‘yan kasuwar Bitcoin din cikin firgici....