Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kasafin 2022: Ganduje ya gabatar da naira biliyan 196 ga majalisar dokoki

Published

on

Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2022 da ya kai naira biliyan 196

Gwamnan ya gabatar da kasafin ne a gaban majalisar dokokin jihar Kano da safiyar Alhamis 28 ga oktobar 2021

Cikin kasafin kuɗin gwamna Ganduje ya ce, manyan ayyukan da za a gudanar sun sami fiye da naira biliyan 107 yayin da ayyukan yau da kullum zai ci sama da naira biliyan 88

Ɓangaren ilimi kuwa na da sama da kaso zai 26 na kasafin bana, da adadin kuɗin ya kai kimanin biliyan 51 yayin da ɓangaren kiwon lafiya zai ci fiye da naira biliyan 15.

Muhalli kuwa an ba shi biliyan 2 bangaren kula da tsaron jihar biliyan 11 ne cikin kasafin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!