Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Manyan Labarai

Buhari ya fara aikin Umrah

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammadu ya isa birnin Makka na ƙasar Saudiyya domin gudanar da ibadar Umrah.

Shugaban na tare da tawagar sa, sun sauka a filin jirgin saman sarki Muhammad Abdulaziz.

Ana sa ran Buhari zai shafe tsawon lokaci a masallaci mai alfarma yana gudanar da addu’o’in samun ci gaban ƙasa da ma duniya baki ɗaya.

Ana sa ran zai ƙarasa Makka da yammacin ranar, domin ci gaba da ibadar Umrah.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!