Hukumar ƙawata birane ta jihar Kano ta fara aikin dakatar da shaguna da kwantena da aka dasa su ba bisa ƙa’ida ba. Hukumar ta ce, an...
A kowacce ranar 19 ga watan Rabiu Auwal al’umma kan fito domin gudanar bikin takutaha da nufin nuna farin cikin su da zagayowar ranar sunan haihuwar...
Alƙalin alƙalan jihar Kaduna Justice Shehu Ibrahim Ahmad ya rasu. Justice Shehu Ibrahim Ahmad ya rasu ranar Litinin bayan ya sha fama da rashin lafiya. Marigayin...
Masanin kimiyyar siyasa da mu’amalar ƙasa da ƙasa a jami’ar Bayero da ke Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce, zalinci da kama karya da wasu...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya isa birnin Riyadh na ƙasar Saudi Arabia. Shugaba Buhari ya isa birnin ne don halartar taron zuba hannun jari karo na...
Majalisar dokokin Jihar Kano ta amincewa gwamna Ganduje ya ciyo bashin sama da Naira biliyan 18 da miliyan 700 daga bankin CBN. Amincewar ta biyo bayan...