Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan gudunmowa da kungiyar jami’an jinya a fannin lalurar Idanu ke bayarwa kyauta

Published

on

A cikin shirin na wannan rana an tattauna ne dangane da gudunmowa da ƙungiyar jami’an jinya a fannin lalurar idanu ta ƙasa ke bayarwa, tare da jin tsarinsu na duba masu lalurar gani kyauta a duk shekara, domin nuna farin ciki da bikinsu na shekara-shekara.

Baƙin da a ka tattauna dasu sun haɗa da shugaban ƙungiyar jami’an jinya a fannin lalurar ido ta ƙasa reshen jihar Kano Sale Iliyasu Ɗanhassan da kuma sakataren ƙungiyar Ibrahim Abdullahi Ƙayyub.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!