Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce amincewa da tsarin hada-hadar kuɗaɗ€n internaet na eNaira da babban Bankin ƙasa CBN ya fito da shi zai taimawa wajen...
A ranar 25 ga watan Okotaban 2018 babban editan jaridar Daily Nigerian da ake wallafawa a Internet Ja’afar Ja’afar ya bayyana gaban majalisar dokokin jihar Kano....
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce, a watan Nuwamban 2021 ne sabuwar makarantarta ta koyar da zamantakewar aure za ta fara aiki. Babban Kwamandan hukumar...
Gwamnatin tarayya ta ce, zuwa yanzu an yi nasarar kamo ɗaurarrun da ke tsare a gidan gyaran hali na Abolongo su 446 cikin 907 da ƴan...
Ƙungiyar likitoci ta ƙasa NMA ta ce, annobar corona ta yi sanadiyyar mutuwar likitoci 30 a ƙasar nan. Shugaban ƙungiyar Innocent Ujah ne ya bayyana hakan...