Rashin samun cikakken bayani da tuntuɓar juna tsakanin ma’aikatar matasa da wasanni ta ƙasa da hukumomin jami’ar Ilorin, ya haifar da tsaikon fara gudanar da gasar...
Majalisar malamai ta jihar Kano ta sake jaddada mubaya’arta ga Sheikh Ibrahim Khalil a matsayin shugaban majalisar. Yayin wani taro da majalisar ta gudanar a ranar...
Shugaban kwalejin nazarin kimiyyar abinci Farfesa Maduebibisi Iwe ya ce, dumamar yanayi shi ne babbar barazanar da take fuskantar al’amuran abinci a duniya. Shugaban ya bayyana...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta ce, ta kama sama da mutane dubu 8 da 634 da suka yo safarar...