Jarumin fina-finan Hausa Mustapha Naburaska ya ce babu adawa tsakanin sa da Gwamnatin Kano a yanzu. Naburaska ya bayyana hakan ne a wata hira da Freedom...
Tsohon shugaban hukumar Anti Kwarafshin ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimin Gado, ya ce zai yi bankaɗa kan wasu al’amuran Gwamnatin Kano. Rimin Gado ya bayyana...
Jamhuriyar Nijar ta samu rancen kuɗi daga Bankin Duniya sama da miliyan dubu dari biyu da ashirin na Cefa, dai-dai da dalar amurka miliyan dari huɗu,...
Tsohon shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Barista Muhyi Magaji Rimin Gado ya ce a shirye yake ya...
Dan wasan gaba na Manchester United Cristiano Ronaldo ya lashe gwarzan dan wasa na watan Satumba a gasar Firimiya ta kasar Ingila. Ronaldo wanda ya dawo...
Hukumar kwallon kafa ta kasa NFF ta yi kira da mai horar da kungiyar Super Eagles Gernot Rohr da ya yi duk mai yihuwa na ganin...
Mujallar wasanni ta kasar Faransa ta fitar da jerin ‘yan wasa 30 da acikinsu daya zai lashe kyautar Ballon d’Or ta shekarar 2021. Hukumar ta sanar...