

Kungiyoyin bunkasa tattalin arzikin Najeriya wato NESG, sun zargi gwamnatin jihohi da dogaro da kudaden suke samu daga asusun gwamnatin tarayya. Shugaban gamayyar kungiyoyin Laoye Jaiyeola...
Majalisar dattijan ƙasar nan ta buƙaci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ayyana ƴan bindiga a ƙasar nan a matsayin ƴan ta’adda. Kazalika majalisar ta buƙaci shugaba...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta samar da wata hukuma da za ta riƙa hana ayyukan barace-barace a jihar Kano. Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje...
Cibiyar ƙwararru kan aikin fassara da tafinta ta kasa tce, rashin amfani da harshen uwa wajen koyar da darussa me ya haifar da koma baya a...
Hukumar Zabe mai zaman kanta ta ƙasa INEC da kungiyoyin sufurin ababen hawa sun gudanar da taro don yin bitar yarjejeniyar fahimtar juna da suka rattaba...