Tsaro:Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce akwai akwai barazanar tsaro a ƙananan hukumomin Kano 17. Mai magana da yawun rundunar DSP Abdullahi Haruna Kiyawa shi...
Allah ya yiwa sarkin Gaya Alhaji Ibrahim Abdulkadir rasuwa. Sarkin ya rasu sakamakon fama da rashin Lafiya. Wata majiya daga makusancin sa ta tabbatar da rasuwar...
Sakatare Janar na Majalisar ɗinkin duniya Antonio Guterres ya bayyana matukar damuwa akan yadda ake fuskantar rashin hadin kai tsakanin manyan kasashen duniya. A cewar sa,...
Babban kwamandan runduna ta bakwai mai yaƙi da ayyukan ta’addanci a ƙasar nan Birgediya Janar Abdulwahab Eyitayo, ya ce zuwa yanzu ƴan bindiga dubu 8 ne...
Gwamnan jihar kaduna Malam Nasir El-rufa’i ya ce, ƙasar nan za ta iya fuskantar yanayi irin wanda Afghanistan ta fuskanta a baya-bayan nan. Gwamna El-rufai ya...
Yanzu haka ‘yanbindiga sun saki wasu mutane 20 da suka rike tsawon wata biyar ciki hadda wata mace data haihu a hannunsu. ‘Yanbidigar sun saki mutanen...
Wani tsohon sanata a jihar Nasarawa kuma jigo a jam’iyar APC ya zama Dan agaji a kungiyar JIBWIS, abinda ya Dau Hankalin Al’umar jihar. Sai dai...