

‘Yan sandan Jihar Kaduna sun samu nasarar kashe wani gawurtaccen dan bindiga da ya addabi matafiya a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja. Mai magana da yawun...
Jami’an tsaro a garin Maiha na jihar Adamawa sun samu nasarar kashe wasu ‘yan bindiga tare da kwato manyan makaman harba roka guda 11 Mataimaki na...
Gwamnatin tarayya ta zargi kafafen yaɗa labarai da yin watsi da ƙoƙarin da ta ke yi na yaƙi da ƙalubalen tsaro a ƙasar nan. Ministan yaɗa...
Majalisar wakilan kasar nan ta yi kira ga hukumar sadarwa NCC da ta dakatar da ayyukan sadarwa a jihar Sakoto. Majalisar ta buƙaci NCC din da...
Malam Abduljabbar Kabara ya zargi lauyoyin sa da yi masa shigo-shigo ba zurfi. Malamin ya bayyana hakan a gaban kotu, bayan da lauyoyin sa suka bayyana...