Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Lauyoyi na sun yi mun shigo-shigo ba zurfi – Malam Abduljabbar

Published

on

Malam Abduljabbar Kabara ya zargi lauyoyin sa da yi masa shigo-shigo ba zurfi.

Malamin ya bayyana hakan a gaban kotu, bayan da lauyoyin sa suka bayyana janyewar su daga bashi kariya a kotu.

Ya ce, lauyoyin sa su ne suka hana shi magana a baya, duk da cewa yana son yin magana, har ta kai ga kotu ta ce a gwada lafiyar ƙwaƙwalwar sa.

Dalilan da su ka sanya lauyoyin Abduljabbar su ka janye daga bashi kariya

Abduljabbar ya kuma ce, a yanzu lauyoyin sun gudu sun bar shi, sakamakon yadda yaƙi amincewa da buƙatar su na amsa cewa shi mahaukaci ne a gaban kotu don ya kuɓuta.

Tuni dai kotu ta bashi damar sake ɗaukar lauya domin ci gaba da kare shi.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!