

Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD ta ce, har yanzu gwamnatin tarayya ba ta biya su kudin albashi na watan Agusta ba. Shugaban kungiyar...
Gwamnatin jihar Zamfara ta bada umarnin rufe dukkanin makarantun firamare da sakandire a kananan hukumomin jihar 14. Gwamnan jihar Muhammad Bello Matawalle ne ya bada umarnin,...
Cibiyar bincike Kan harkokin noma a kasashe masu zafi IITA ta ce, shigowar matasa a harkokin noma zai farfado da tattalin arzikin Najeriya. Shugaban cibiyar...
Hotuna: Abubakar Tijjani Rabi’u