Connect with us

Labarai

Gwamnati ba ta biyamu albashin watan Agusta ba – NARD

Published

on

Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD ta ce, har yanzu gwamnatin tarayya ba ta biya su kudin albashi na watan Agusta ba.

Shugaban kungiyar Uyilawa Okhuaihesuyi ne ya bayyana hakan a zantawarsa da manema labarai.

Uyilawa ya ce, har yanzu likitoci masu neman kwarewa da ke aiki karkashin gwamnatin tarayya ba su ga albashin su na watan Agusta ba.

A cewar sa, suna zargin gwamnatin ta zartar da hukuncin rashin biyan su albashi a lokacin yajin aiki, kamar yadda ta bayyana.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!