

Jama’ar da ke gudanar da kananan sanao’i da suka yi rumfa ko suka ajiye kwantaina a yankin karamar hukumar Birnin Kano da kewaye, za su fara...
Rundunar yan sandan jihar Katsina, ta yi nasarar kashe wasu ‘yan fashi da kuma masu garkuwa da mutane da suka addabi Kananan hukumomin Kankara da Dan...
Kasar Saudi Arebiya ta dakatar da bayar da izinin shiga kasar wato Visa, ga masu niyyar zuwa kasar don yin Ibadar Umrah. A cewar gwamnatin kasar...
Kungiyar Kwallon kafa ta Lyon dake kasar Faransa, ta bada mamaki ga duniyar Kwallo inda ta samu galaba a kan kungiyar Juventus daga kasar Italiya, a...
Kungiyar Kwallon kafa ta Manchester City, ta kama hanyar tsallakawa zuwa zagayen dab dana kusa dana karshe wato Quarter final a gasar cin kofin zakarun nahiyar...
Ku saurari shirin Kowane Gauta na ranar Laraba 26/02/2020 tare da Ibrahim Ishaq Rano A yi sauraro lafiya Download Now
Shrin Inda Ranka na ranar Laraba 26/02/2020 tare da Nasiru Salisu Zango A yi sauraro lafiya Download Now
Majalisar dokoki ta jihar Kano ta kammala sauraron rahoton kwamitin da ta kafa na bibiyar mu’amalar kudi da aka gudanar a ma’aikatun gwamnatin jihar Kano PAC...
Kasa da mako guda bayan takaddamar data kunno kai , tsakanin mai baiwa shugaban kasa shawara akan harkokin tsaro Janar Babagana Munguno mai ritaya da shugaban...
Ku saurari shirin Kowane Gauta na ranar Talata 25/02/2020 tare da Khalid Shattima Download Now