

Download Now A yi sauraro lafiya.
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ci gaba da yakar cutar shan inna wato Polio, kasancewar cuta ce da ta ke taba laka tare da...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Shugaban majalisar koli ta addinin musulunci kuma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci jami’an tsaron kasar nan da su dauki matakin kama duk wami...
Ministan Albarkatun Ruwa Injiniya Suleman Adamu ya ce, aikin yaki da cin hanci da rashawa ba na shugaban kasa Muhammadu Buhari ne kadai ba, akwai bukatar...
Babban Hadimin Ministan noma na musamman Idris Ibrahim Unguwar Gini ya musanta zargin da ake yiwa Ministan ayyukan noma Sabo Nanono akan bayar da kwangilar taki...
A jiya Alhamis ne wasu mata su biyar suka rasa rayukansu yayin yaro guda kuma ya jikkata lokacin da suke tsaka da debar kasa cikin waani...
A yayin da ake bikin ranar Radio a fadin duniya a yau tsohon shugaban kungiyar ‘yan jaridu na jihar Kano Alhaji Ammai mai Zare ya bukaci...
Gidauniyar cigaban Al’ummar unguwar Tudun Murtala sun yi kira da gwamnatin jihar Kano da ta kawo musu dauki akan hanyar su ta Tudun Murtala sakamakon lalacewar...