

Mai sharihi kan tattalin arziki a nan Kano, ya ce, kamata yayi gwamnatin Kano ta yi amfani da kudaden asusun tallafawa harkokin ilimi, maimakon ciyo bashin...
Da yamamcin yau Lahadi ne, Ministan shari’a kuma Antoni janaral Abubakar Malami SAN ya bar kasar zuwa Amurka don halatar taron yini 3 kan yadda hukumomin...
Da yamamcin jiya Lahadi ne, Ministan shari’a kuma Antoni janaral Abubakar Malami SAN ya bar kasar zuwa Amurka don halatar taron yini 3 kan yadda hukumomin...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Rundunar sojan saman kasar nan zata karbi sabon jirgin shalkwafta da za’a yaki ‘yan ta’adda da shi kirar Mi-17IE ranar Alhamis 6 ga watan nan da...
Gwamnatin tarraya ta amince ta samar da hanyoyin da za’a sake yin nazari kan yadda za’a jinginar da rumbunan adana hatsi ko abinci a kasar nan...
A kakar zaben shekarar 2019 siyasar jihar Kano ta dauki wani sabon salo da masharhanta da dama suka karkatar da alkalumansu a game da yadda siyasar...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci manya da kananan kasuwanni jihar da su kula da tsafce guraren da suke saa’ar su domin kiyaye yaduwar cututtuka a tsakanin...
Download Now A yi sauraro lafiya.