Majalisar dokokin jihar Kano ta ce za ta rika bibiyar yadda kananan hukumomin jihar ke sarrafa kudadensu domin tabbatar da cewa, ayyukan da suke yi ye...
Babban bankin kasa CBN ya yi kira, ga Kungiyoyin manoman Auduga wadanda suka cigajiyar samun bashi na tsarin shirin bada rance ga manoma da su yi...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Inuwar Matasan ‘yan Siyasar jihar Kano mai suna Kano Youth Political Forum ta yi kira ga masu rike da madafun iko a jihar Kano da ma...
Babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’a A.T Badamasi ta dakatar da gwamantin jihar Kano daga karkirar majalisar sarakunan Kano. Majalisar dai wadda aka tsara...
Hukumar kare hakkin dan Adam ta kasa dake nan Kano tace yawancin rahotanni da suke samu na cin zarafin bil’ Adam ana faruwa ne a gidaje....
Babbar kotun jihar Kano ta saka ranar sha bakwai ga watan Disemba domin cigaba da sauraran karar da masu nada sarki a masarautar kano suka shigar...
Fitacciyar jaruma kuma mai daukar nauyin fina-finai wato Rukayya Umar Santa wadda aka fi sani da Dawayya ta bayyana cewa ta samu nasarori da dama a...
Fitacciyar jarumar nan Rukkaya Umar da aka fi sani da Rukayya Dawaiya ta bayyana cewa suna da kyakkyawar alaka da hukumomin ‘Yan sanda domin suna matukar...