An kammala gasar damben shugaban karamar hukumar Hadeja Alhaji Abdullahi mai Kanti Muhammad wanda kungiyar Damben jihar Kano da ta Hadeja ta shirya, inda aka fafata...
Kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi ta ce dalibai biyar ‘yan asalin jihar Kano dake fama da lalurar gani suka sami nasarar lashe gasar bada tallafin karatu...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Mataimakin daraktan tsafta a ma’aikatar muhalli da ke nan Jihar Kano lbrahim Nasir ya ce, rashin wadatattun bandakuna ko wurarren bahaya na daya daga cikin abubuwan...
Watanni biyu bayan fitowar Iphone 11 kasuwa, fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau itace jaruma ta farko da aka gano ta a kasar Dudai rike da dalleliyar...
Babban daraktar a hukumar da ke kula da masu dauke da cuta mai karya garkuwa wato AIDS Sabitu Shanono ya ce kaso 35 cikin dari na...
Cibiyar fasahar sadarwa da cigaba al’umma ta CITAD ta bukaci al’ummar kasar nan da su bi hanyar laluma kan batun kudurin dokar nan ta dakile ayyukan...
Gwamnatin Kano ta ayyana watan Junairun shekara ta 2020 a matsayin lokacin da zata fara aiwatar da tsarin asusun bai daya na gwamnatin jihar Kano wato...
Hukumar kula da zirga-zirgan ababan hawa ta jihar Kano KAROTA ta sake sanya Naira dari 100 a matsayin kudin haraji ga duk wani mai baburin Adai-adaita...