Hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON ta rage naira dubu 51, 170 a cikin kudaden da ta ayyana tun da fari a matsayin kudin aikin hajji...
Hukumar rijistar dakunan karatu ta kasa LRCN, ta kalubalanci jami’o’in Najeriya da su mayar da hankali wajen mayar da dakunan karatu na zamani ta hanyar amfani...
Mataimakin Shugaban asibitin koyarwa na Aminu Kano Farfesa Abdurrahman Abba Sheshe ya ja hankalin Gwamnatin jihar Kano wajen kara kaimi ta fuskar daukar sabbin ma’aikatan lafiya...
Tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa INEC farfesa Attahiru Jega ya karyata rade-raden da ake yadawa kan akwai runbon adana bayanai a yayin da yake...
Shugaban kwamitin dake kula da al’amuran kwadago da nagartar aiki Sanata Abu Ibrahim ya ce ana samun karuwar yawan kai hare-hare da ‘yan bindiga a jihar...
Gwamnan jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu ya sanar da cewar ya kori kwamishinonin 3 dake kunshin gwamnatin sa yayin da nada wasu mutum 5 a matsayin sababbin...
Gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku, ya sanya dokar takaita zirga-zirga a garin Jalingo babban birnin jihar biyo bayan wani rikicin kabilanci da ya barke a garin...
Hukumomi a gidan ajiye dabbobi da ke nan Kano wato Kano Zoological Garden, sun ce ‘yan fashi da makami ne ake zargin sun sace kudade da...
Hukumomi a gidan ajiye dabbobi da ke nan Kano wato Kano Zoological Garden, sun ce ‘yan fashi da makami ne ake zargin sun sace kudade da...
Kotun koli ta ware ranar biyar ga watan gobe na Yuli a matsayin ranar da zata yanke hukunci kan karar da dan takardar gwamnan jihar Osun...