Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatin sa ta dauki gabaran tattaunawa da kungiyar Boko-Haram domin ceto ‘yan matan Sakandaren Dapchi wadanda aka sace su a...
Wata majiya daga fadar Gwamnati ta tabbatar da cewa rundunar ‘yan sanda ta kasa ta kama mutane 145 da ake zargin suna da hannu a rikicin...
Gwamnatin tarayya ta ce kawo yanzu kula da masu dauke da cutar zazzabin Laasa kyauta ne, yayin da ta yi kira ga al’umma da su yi...
Rundunar ‘yan-sandan kasar nan ta ce adadin mutanen da suka rasu sakamakon rikice-rikice tsakanin al’umma a Jihar Plateau ya kai 16, sai dai wasu mazauna yankunan...
Mataimakin shugaban Majalisar Dattijai Sanata Ike Ekweremadu ya musanta rahoton da aka yada da cewa ya bukaci Sojoji su ceto kasar nan daga halin da ta...
Hukumar gudanarwar jami’ar UNIBEN da ke jihar Edo ta tabbatar da mutuwar daya daga cikin daliban ta wanda ake zarkin ya kashe kansa ne a cikin...
Tsohon shugaban Najeriya chief Olusegun Obasanjo ya ce ta hayar magance matsalar yunwa da rashin aikin yi a kasar za’a iya magance matsalar mayakan kungiyar Boko...
A yayin da ake bikin ranar mata ta duniya , kungiyar mata masu wayar da kan alumna akan harkar lafiya a Kano wato VCM net sun...
A yau Alhamis ne gwamnatin jihar Kano ta gurfanar da tsohon kwamishinan Lafiya na jihar, Dakta Abubakar Labaran Yusuf, gaban wata babbar kotun jihar bisa zargin...
Kungiyoyin ma’aikatan jami’o’i da ke cikin yajin akin a Jami’o’in kasar na sun yi barazanar kawo cikas a jarrabawar shiga manyan makarantu ta jamb ta wannan...