Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da yi wa wasu dokoki kiranye domin yi musu kwaskwarima. Shugaban na majalisar Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari ne ya bayyana...
Gamayyar kungiyoyin kare hakkin al’umma a nan Kano ta ce, ya zuwa yanzu ta kammala shirin yakar duk wani dan siyasa da ke furta kalaman da...
Cibiyar yaɗa al’adun gargajiya na ƙasar Birtaniya , British Council ta tabbatar da cewar zata cigaba da yin duk mai yiwuwa ta hanyar haɗaka da kuma...
Kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu karkashin jagorancimn mai shari’a Ustaz Ibrahim Sarki Yola, ta yanke wa Abduljabbar Nasir Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya....
Wani Masanin tattalin arziki dake kwalejin Sa’adatu Rimi a nan Kano, Dr Abdussalam Muhammad Kani ya ce, dokar takaita cirar tsabar kudi a bankuna bashida alaka...