Tawagar kwallon kafar kasar saudiya ta doke kasar Argentina a wasan farko na gasar cin kofin duniya a kasar Qatar da ci biyu da daya a...
Tsohon Dan takarar kujerar Gwamna a jahar Gombe har Karo biyu Honourable Jafar Abubakar Kwadon ya fice daga jam’iyyar APC a ranar Alhamis data gabata A...
Haɗakar ƙungiyoyin ƴan Arewa masu amfani da kafafen sada zumunta wajen tallata Ɗan takarar shugaban ƙasa a APC Bola Ahmad Tinubu sun tafi yajin aikin sai...
Hukumar kashe gobara ta Kano ta tabbatar da rasuwar mutane 9 a wani ibtila’in faɗawar Mota cikin ruwa. Lamarin ya faru ne a daren Asabar, daidai...
Ministan lanrarki na ƙasa Injiniya Abubakar D. Aliyu yace gine-ginen da mutane suke yi a hanyar layin wutar lantarki ne ya kawo jinkirin aikin da gwamnatin...
Ɗan ƙasar Chinan nan Mr. Frank Geng ya yi iƙirarin kashe wa marigayiya Ummita maƙudan kudade. Ɗan sanda mai binciken lamarin Ijuptil Mbambu ne ya bayyana...
Lauyan da ke kare Ɗan Chinan nan Mista Geng Quanrong, Barista Muhammad Balarabe Ɗan’azumi ya nemi Kotu ta hana ɗaukar hoton wanda yake karewa. Ya ce,...