Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ƙaddamar da kwamitin Musabakar karatun Alkur’ani na jihar Kano na shekarar 2022. Hukumar inganta makarantun Alƙur’ani ta...
Kwamishiniyar harkokin mata da walwalar kananan yara ta jihar kano Dr. Zahra’u tace iyaye suna sakaci wajen kula da shige da ficen yayansu. A zantawar ta...