

Wasu ƴanbindiga sun kai wani sabon hari a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna a arewacin duk da sulhun da aka yi a yankin. Ƴanbindigar sun...
Kakakin rundinar CSP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya shaida hakan a wata sanarwa da ya sanya a shafinsa na Facebook, ya ce, an kama mutanen da...
Rundunar ‘yan sanda ta bayyana damuwa kan koma-baya da tsaiko da ake samu tsakanin jami’an ‘yan sanda da lauyoyi wajen aiwatar da umarnin kotu (court orders)....
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya amince da samar da sabon gidan Ruwa a garin Taluwaiwai, da ke yankin karamar hukumar Rano. Kwamishinan ma’aikatar albarkatun...
Hukumar lura da gidan Ajiya da gyaran Hali na Kasa reshen Jihar Kano ta ce canjin da akayiwa Malam Abduljabar Nasiru Kabara daga Gidan Ajiya da...
Cibiyar Civil Society Legislative Advocacy Centre (CISLAC) ta nuna tsananin adawa da matakin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dauka na bayar da afuwar shugaban kasa...
Hukumar NDLEA ta kama wani ɗan kasuwa mai suna Ejiofor Godwin Emeka, ɗan shekara 52, a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano bayan gano kullin...
Ma’aikatar shari’a ta Kano ta bukaci alkalai da su kawo karshen cin koson mutane da ake samu a gidajen yarin jihar ta hanyar kammala...
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano ta bayyana damuwa kan yadda wasu daga cikin ma’aikatan da ke aikin rigakafin cututtukan Measles da Rubella ke gudanar da...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayar da kyautar gidaje ga ma’aikatan jinya da malaman makaranta 72 a ƙaramar hukumar Mafa da ke jihar Borno...