

Hukumar hana fasakwauri ta kasa Kwastom ta ce za ta hada kai da yan kasuwa wajen magance bata garin dake shigo da gurbatattun kaya kasar nan....
Gwamnatin jihar Kaduna ta gargadi makarantu masu zaman kansu a jihar da su guji yin karin kudin makaranta ba tare da sahalewar gwamnati ba. Cikin...
Hukumar karɓar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Kano, ta ce za ta hukunta duk wani ma’aikaci da ya yi sakaci ko kin...
Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika, ya musanta zargin cewa aikin samar da kamfanin jirgin saman Najeriya na ‘Nigeria Air’ da gwamnatin tsohon...
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya umarci dakarun rundunar sojin ƙasar nan da su canja salon da suke bi wajen fatattakar ƴan bingida a jihar Katsina...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana Juma’a 5 ga watan Satumba a matsayin ranar hutu domin bikin Maulidi na tunawa da ranar haihuwar annabi Muhammad (S.A.W). Gwamnatin...
Hedikwatar ‘yan sanda ta Jihar Kano ta kama wani fitaccen dan daba da ake kira Linga tare da abokinsa Guchi. A wata sanarwa da kakakin rundinar...
Wani ginin ƙasa ya rushe ya hallaka wata uwa mai yara uku, Malama Habiba Nuhu da ‘ya’yanta biyu tare da jikarta yayin da suke barci da...
Wasu bayanai na nuna cewa cutar kwalara ta barke a wasu kananan hukumomin jihar Zamfara inda zuwa yanzu ta hallaka aƙalla mutum bakwai a ƙananan hukumomin...
Mai martaba sarki Khalifa Muhammadu Sunusi na biyu ya jagoranci shugabannin kungiyar fulani ta duniya zuwa ta’aziyar tsohon shugaban kasar najeriya marigayi Janar Muhammadu Buhari. ...