Majalisar dokokin Kano tace ta amince da mutane bakwai da gwamna Abba Kabir Yusif ya aike domin tantancewa ya naɗa su a matsayin kwamishinoni Kuma ƴan...
Gwamnan jihar Kano ya sake aikewa da ƙarin sunan Kwamishina guda ɗaya cikin guda shida da aka aikewa majalisar dokokin kano a jiya Litinin. Da yake...
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusif ya aikewa majalisar dokokin Kano da sunayen mutane 6 domin ta amince masa ya naɗa su a matsayin kwamishinoni a jihar...
Gwamnan jihar kano Alhaji Abba kabir Yusuf ya sanya hannu kan ƙwarya-ƙwaryar kasafin kudi da ya aike gaban majalisar Dokoki ta jihar, na Naira biliyon Casa’in...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da kwamitin mutune goma sha hudu da zasu gudanar da bincike kan yadda aka lalata dukiyar al’umma da na gwamnati da...
Hukumar tsara birane ta jihar Kano KNUPDA ta karyata labarin da ke yawo cewa ta bayar da izinin gina shaguna a jikin wata makaranta a Zawachiki....
Gwamnatin kano ta bada umarnin kwanaki 7 domin rufe duk wasu asusun ma’aikatu da hukumomin gwamnati dan aiwatar da tsarin asusun bai ɗaya domin daƙile cin...
Gwamnatin jihar Kano ta bayar da tallafin kayan abinci da kuɗi ga iyalan sojoji ƴan asalin jihar Kano da aka hallaka watannin baya a jihar Delta...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da bayar da diyar gonaki ga al’ummar yankin rijiyar gwangwan, Ƴar gaya dake ƙaramar hukumar Dawakin kudu Sai kuma Lambu, unguwar...
Gwamna Abba Kabir Yusuf yace bashi da masaniyar bayar da kwangilar samar da magunguna a ƙananan hukumomi 44 dake faɗin Jihar. Gwamna Abba Kabir Yusuf ya...