Labarai
Ba ma tare da mambobinmu da ke kiraye-kirayen a koma APC shugaban NNPP

Jam’iyyar NNPP a jihar Kano ta ce, ba ta tare da wasu ‘ya’yanta da ke kiraye-kirayen a sauya sheka zuwa APC.
Shugaban jam’iyyar a nan Kano Hashim Sulaiman Dungurawa ne ya bayyana hakan a wani taron manema labarai da ya gudanar da safiyar yau Litinin.
Latsa alamar Play domin sauraron muryarsa.
You must be logged in to post a comment Login