Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ba Muhammadu Sunusi Kadai  aka gayyata rantsar da Abba ba: Sunusi Bature

Published

on

Sabon zababben gwamnan jihar Kano Engineer Abba Kabir Yusuf ya yi martani game da maganganu da ake ta yi kan gayyatar Sarki Muhammadu Sunusi zuwa wajen bikin rantsuwa da za’a gudanar a jibi Litinin.

A zantawar da Freedom Radio ta wayar Tarho a daren jiya Juma’a sakataren yada labaran zababbiyar gwamnatin ta jihar Kano Malam Sunusi Bature Dawakin Tofa yace ba iya sarki Muhammadu Sunusi aka gayyata ba an gayyaci dukkan sarakuna jihar Kano biyar zuwa wajen rantsarwar’.

‘A don haka wancaan zancen da ake yadawa bashi da makama ko tushe’.

Rahoton: Bashir Sharfadi

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!