Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ba zan yiwa Abba Kabir katsalandan a harkokin shugabancinsa ba: Kwankwaso

Published

on

Jagoran Jam’iyyar NNPP a jihar Kano, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi watsi da zargin da ake masa na shirya yi wa zababben gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf katsalandan a harkokin shugabancinsa.

A zantawarsa da Sashen Hausa na DW, Inginiyar Kwankwaso ya ce, wannan zargin ba zai hana shi ya bai wa gwamnan Kano mai jiran gado Abba Kabir Yusuf, shawarar da ta dace domin ciyar da jihar gaba ba.

Danna alamar Sauti domin jin cigaban tattaunawar.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/KWANKWASO-ABBA-AN-TASHI-LAFIYA-30-03-2023.mp3?_=1

Wannan dai na zuwa ne bayan da INEC ta tabbatar tare da mika wa Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar ta NNPP shedar lashe zaben gwamnan jihar da aka gudanar a ranar 18 ga watan Maris na wannan shekarar ta 2023.

 

Rahoton: Ahmad Kabo Idris

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!