Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kalubalen da gwamnan Kano mai jiran gado ka iya fuskanta wajen gudanar da mulki- Dr. Dukawa

Published

on

Masana da masu fashin baki a fannin siyasa a Jihar Kano na cigaba da bayyana hasashensu da kuma nazari kan yadda sabuwar gwamnatin da Abba Kabir Yusuf din zata kasance a Kano.

Dakta Sa’idu Ahmad Dukawa masanin siyasa ne daga Jami’ar Bayero dake nan Kano, ya yiwa freedom radio karin haske akan  kalubalen dake gaban gwamnan mai jiran gado.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/DUKAWA-BUK-AN-TASHI-LAFIYA-30-03-2023.mp3?_=1

 

Rahoto: Ahmad Kabo Idris

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!