Labarai
Babban Sufeton ƴan sanda ya ba da umarnin rushe rundunoni na musamman

Babban Sufeton Rundunar ƴan sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya bayar da umarnin rushe duk rundunonin ƴan sanda na musamman.
A cikin wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, Anthony Placid, ya fitar, rundunar ta bayyana cewa rahotannin sun jirkita umarnin da Sepeton ya bayar.
Sanarwar ta kara da cewa, wasu kafafen yaɗa labarai sun ruwaito cewa, Sufeto Janar ɗin ya umarci a rusa rundunonin musamman na ƴan sanda da dama a faɗin Najeriya nan ta ke, amma rundunar ta jaddada cewa wannan bayani ba daidai ba ne.
You must be logged in to post a comment Login